KALKULATON ZAKKA

Yi amfani da ramin kasa domin sanin lissafi Zakkar Dinari da Azurfa

Rubuta yawan gwal da ake da shi a Giram dinsa

Abinda za a bada a Gwal shine

Giram {{myNisab.value}} na Gwal shine abinda za a fitar

Dabbobin Gida
Yi amfani da ramin kasa domin sanin nisabin dabbobi, kamar Rakumi da Shanu da Awaki da Tumaki

Zabi Dabba

Zabi yawan {{nisabDetails.data.query[0].sCatHA}}

Rakuma sama da 120
Idan irgar Arba'in Arbanin aka yi: za a bada Rakuma (sama da shekara 2), Idan irgar hamsin-hamsin aka yi: za a rika cire Rakuma (sama da shekara 3)
Za a bada Rakuma guda {{camels.value/select21.value}} (Yan sama da shekaru bibbiyu) (Yan sama da shekaru uku-uku)
Lissafin Awakin da suka wuce 300

A cikin karin kowane 100, za a cire Tunkiya ko Akuya 1

Za a bada Tumaki/Awaki {{sheeps.value/100}}

{{nisabByID.data.query[0].nisaab}} - {{nisabByID.data.query[0].nisHA}}

Zakkar Hatsi
Yi amfani da ramin kasa domin fitar da zakkar ka ta hatsi kamar, Dabino, Masara, Dawa, Gero, Shinkafa, Wake da sauransu.

Abinda aka noma

Abinda akayi awo da shi

Nisabin zakkar hatsi da aka auna da {{msrByMsrID.data.query[0].msrHA}} yana farawa ne daga {{msrByMsrID.data.query[0].msrUnit}}

Yadda aka shayar da gona

Za a bayar da {{Units.value/farm.value}} na {{msrByMsrID.data.query[0].msrHA}} a matsayin zakka

Lissafin zakkar kudi a Naira
Abinda za a bada

{{(moneyInput.value / 40).formatCurrency('₦', '.', ',', 2)}}


Zakkar Kudi
Zakkar Kudi tana zama wajibi ne lokacin da mutum ya mallaki tsabar kudi ko kayan da yake siyarwa wanda suka kai nisabi kuma suka shekara guda ana juyasu. Kayan da mutum yake siyarwa a kasuwa, ko wanda ya bada ayi masa fatauci, ko gidajen da yake siyarwa, ko kudin Fansho ko Garatuti duk ana hada su jimillar kudin idan sun kai nisabin zakka sai a raba dukiyar kashi Arba'in a bayar da kashi 1 (1/40)

Farashin Gwal a yau

Giram 1 na Gwal a Dala (USD)
Farashin Dala 1$ zuwa Naira
Farashin Giram 1g na Gwal a (Naira)
Sabunta bayanai